Gaya (Nijeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gaya

Wuri
Map
 11°52′05″N 9°00′40″E / 11.8681°N 9.0111°E / 11.8681; 9.0111
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 613 km²
Altitude (en) Fassara 415 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Gaya ƙaramar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya. Hedikwatarta tana a cikin garin Gaya daga arewacinta. Tana da faɗin ƙasa 613 km2 da yawan jama'a 201,016 a lissafin kidayar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 713.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi