Kimiya

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Kimiya dai fanni ne na ilmi mai kula da abubuwa kamar ruwa, iska, abubuwa masu tauri kamar dutse da sauran su. Kimiya na sarrafa wadanna abubuwan dan kera wadansu. Duk abubuwan da kuke anfani da su, kamar lantarki, roba, mai, takalmi an sarrafasu ne daka kimiya. Wato kimiya fanni ne na sani wanda ya shafi garwaye garwaye na abubuwa ingattatu.

Zaɓaɓɓin kayan aiki
Namespaces

Variants
Actions
Shawagi
Akwatin kayan aiki
A wasu harsuna