Ruwa

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Ruwa:wani abune wanda yake da matukar muhimmanci awurin halittun duniya baki daya.har ila yau ruwa shine ginshikin ruyuwar halitta,harma ana ganin idan ba ruwa wata halitta bazata iya rayuwa ba.

Haka kuma shima ruwa halitta ne kamar ko wace irin halitta,kuma yana bin umurni allah (s.w.a)