Mufid Mari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mufid Mari
Knesset member (en) Fassara

15 ga Yuni, 2021 - 15 Nuwamba, 2022
Yechiel Tropper (en) Fassara
Kamsila

unknown value
Rayuwa
Haihuwa Hurfeish (en) Fassara, 15 Mayu 1959 (65 shekaru)
ƙasa Isra'ila
Mazauni Hurfeish (en) Fassara
Ƴan uwa
Ahali Nabiya Meri (en) Fassara
Karatu
Makaranta IDF Command & Staff College (en) Fassara
University of Haifa (en) Fassara
Harsuna Ibrananci
Larabci
Sana'a
Sana'a hafsa da ɗan siyasa
Aikin soja
Fannin soja Israel Defense Forces (en) Fassara
Digiri Aluf mishne (en) Fassara

Mufid Mari ( Hebrew: מופיד מרעי‎ , an haife shi 15 ga watan Mayun 1959) ɗan siyasan Druze ne na Isra'ila. A halin yanzu yana memba a cikin Knesset na 24 don Blue and White .

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mari kuma ya girma a Hurfeish, wani garin Druze a Arewacin Isra'ila . An kashe babban dan uwansa, Kanar Nabiya Mari a shekara ta 1996 yana matsayin mataimakin kwamandan rundunar sojin Gaza .

Mari ya shiga Rundunar Tsaron Isra'ila kuma shine Druze na farko da ya shiga ta sabis na Nahal. [1] Ya samu matsayin Aluf Mishne ko mataimakin- Aluf daidai da mukamin Kanar ko Birgediya . Yana bada umarni ga Herev Brigade, Hermon and Oded Brigade . [1] Daga baya ya zama shugaban karamar hukumar Hurfeish kuma ya zama shugaban kungiyar kananan hukumomin Druze da Circassian. [1]

An sanya shi na tara a jerin Blue and White don zaben Maris 2021 . Kodayake jam'iyyar ta sami kujeru takwas kawai, ya shiga Knesset a ranar 15 ga Yuni 2021 a matsayin wanda zai maye gurbin Hili Tropper, [2] bayan da aka nada shi a majalisar ministocin kuma ya yi murabus daga Knesset a karkashin Dokar Norwegian .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Mufid Mari on the Knesset website
  1. 1.0 1.1 1.2 סגנית מלכת היופי, ראש העיר אילת והדרוזי הראשון מגרעין נח"ל | הח"כים החדשים Yedioth Ahronoth, 14 June 2021 (in Hebrew)
  2. Replacements Among Knesset Members knesset.gov.il