Seyni Garba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seyni Garba
Rayuwa
Haihuwa Garankédey (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1953 (71 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a hafsa da Mai wanzar da zaman lafiya
Hoosiers, 'yan Nijar sun kulla sabuwar kawance

Manjo Janar Seyni Garba (an haife shi 1 ga Janairu 1953, a Garankedey, Yankin Dosso, Niger ) janar ne na sojojin Nijar. Ya kammala karatunsa na firamare da sakandare a Dosso da kuma makarantar sakandaren Korombé da ke Yamai tsakanin 1966 da 1974, kafin ya halarci jami’ar Abdou Moumouni da ke Yamai, sashen ilimin Lissafi - Fasaha a 1974. Shi ne babban hafsan hafsoshin sojojin Nijar tun daga shekarar 2011, inda yake jagorantar yaƙi da Boko Haram . Yayi aure kuma yana da yara biyar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]