User talk:Ibrahim abusufyan
Barka da zuwa![gyara masomin]
Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim abusufyan! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:07, 5 Oktoba 2022 (UTC)
Goge maƙala[gyara masomin]
Barka da aiki @Ibrahim abusufyan, za kaga na goge dukkan maƙalolin da ka ƙirƙira a baya-bayan nan, hakan ya faru ne sakamakon rashin cika ƙa'idar ƙirƙirar maƙala a Hausa Wikipedia. Naga kai sabon edita ne, akwai buƙatar ka karanta Wannan shafin kafin ka ci gaba da ƙirƙirar shaguna a Hausa Wikipedia. Idan kana da tambaya kuma zaka iya Tuntuɓa ta a shafi na na tattaunawa. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 16:42, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)
Murnar Cin gasa[gyara masomin]
@Ibrahim abusufyan, Inason nayi amfani da wannan damar domin nayi maka murnar cin gasar WPWP da kayi a mataki da hudu, inamaka fatan alkhaeri. Saifullahi AS (talk) 11:09, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)