User talk:Ibrahim abusufyan

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim abusufyan! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:07, 5 Oktoba 2022 (UTC)[Mai da]

Goge maƙala[gyara masomin]

Barka da aiki @Ibrahim abusufyan, za kaga na goge dukkan maƙalolin da ka ƙirƙira a baya-bayan nan, hakan ya faru ne sakamakon rashin cika ƙa'idar ƙirƙirar maƙala a Hausa Wikipedia. Naga kai sabon edita ne, akwai buƙatar ka karanta Wannan shafin kafin ka ci gaba da ƙirƙirar shaguna a Hausa Wikipedia. Idan kana da tambaya kuma zaka iya Tuntuɓa ta a shafi na na tattaunawa. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 16:42, 18 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Murnar Cin gasa[gyara masomin]

@Ibrahim abusufyan, Inason nayi amfani da wannan damar domin nayi maka murnar cin gasar WPWP da kayi a mataki da hudu, inamaka fatan alkhaeri. Saifullahi AS (talk) 11:09, 23 Nuwamba, 2023 (UTC)[Mai da]