Jump to content

Wikipedia:Cheatsheet

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Hausa Wikipedia Cheatsheet

Wannan suna aiki a ko'ina cikin Wikipedia        

Bayani Abun da zaku sa Abun da zaku gani
Kwantaccen rubutu

''kwantacce''

kwantacce

Kakkauran rubutu '''kakkaura''' kakkaura
Kwantacce kuma kakkaura '''''Kwantacce kuma kakkaura''''' Kwantacce kuma kakkaura
Yin mahaɗa zuwa wani shafi [[Kano]]
[[Kaduna]]
Kano
Kaduna

Mahaɗar shafi da wani suna

[[Kano (jiha)|Kano]]

Kano

Mahaɗi zuwa sashe a cikin shafi

[[Nijeriya#Tarihi]]
[[Nijeriya#Tarihi|Tarihin Nijeriya]]

Nijeriya#Tarihi
Tarihin Nijeriya

Duk shafin da ba'a kirkira ba, inda aka sa shi cikin mahadar baka hudu "[[kamar haka]]" to zai nuna sunan da jar kala.

[[Misali]]

Misali

Mahadar shafin yanar gizo

https://www.ha.wikipedia.org

https://www.ha.wikipedia.org

Mahada mai nuna lamba kawai

[https://www.ha.wikipedia.org]

[1]

Mahaɗar shafin yanar gizo da kuma suna

[https://www.wikipedia.org/ Wikipedia]

Wikipedia

Soke rubutu a Shafukan tattaunawa.

<s>An soke wannan rubutun</s>

An soke wannan rubutun

Jan layi a ƙasar rubutu

<u>An ja layi a kasan wannan rubutun</u>

An ja layi a ƙasan wannan rubutun

Wannan suna aiki ne a farkon layi kawai.    
Bayani Abunda zaku sa Abunda zaku gani
Mahaɗar tura wani shafi zuwa wani shafin
Wannan dole ne a sashi a farkon layi kawai, kuma shi kaɗai a shafin.

#REDIRECT [[Shafin da ake so Mahaɗar taje]]

Shafin da ake so Mahaɗar taje

Mahaɗar tura wani shafi zuwa wani sashe a cikin wani shafin

#REDIRECT [[Shafin da ake so Mahaɗar taje#Sunan sashe]]

Shafin da ake so Mahaɗar taje#Sunan sashe

Zaɓar hawa-hawa a wurin sassan muƙala muƙala
Da zaran an samu sassa hudu a shafi, zai bayyana.

==Hawa na 2==
===Hawa na 3===
====Hawa na 4====
=====Hawa na 5=====
======Hawa na 6======

(Babu buƙatar amfani da  =Hawa na 1=  domin dashi sunan shafin yake amfani)

Hawa na 2

Hawa na 3

Hawa na 4

Hawa na 5
Hawa na 6
Jerin abubuwa

* Na ɗaya
* Na biyu
** Na ɗaya, a karkashin na biyu
* Na ukku

  • Na ɗaya
  • Na biyu
    • Na ɗaya, a karkashin na biyu
  • Na ukku
Jerin abubuwa da lambobi

# ɗaya
# Biyu
## Na ɗaya, a karkashin na biyu
# Ukku

  1. Na ɗaya
  2. Na Biyu
    1. Na ɗaya, a karkashin na biyu
  3. Na Ukku
Daidata rubutu a shafin tattaunawa
'

Na farko baya buƙatar komi
:daidaito na farko
::daidaito na biyu
:::daidaito na ukku
::::daidaito na hudu

Na farko baya buƙatar komi

daidaito na farko
daidaito na biyu
daidaito na ukku
daidaito na hudu