Kano (jiha)
Jihar Kano Sunan barkwancin jiha: Cibiyar kasuwanci | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harshe | Hausa, Fulani, Kanuri | |
Gwamna | Abdullahi Umar Ganduje (APC) | |
An ƙirkiro ta | 1967 | |
Baban birnin jiha | Kano | |
Iyaka | 20,131km² | |
Mutane 1991 (ƙidayar yawan jama'a) 2011 (jimilla) |
5,632,040 11,058,300 | |
ISO 3166-2 | NG-KN |
Jihar Kano jiha ce dake a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 20,131 da yawan jama’a milyan sha ɗaya da dubu hamsin da takwas da dari uku (jimillar shekara 2011). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Kano. Abdullahi Umar Ganduje shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Nasiru Gawuna. Dattijan jihar sune; Aminu Kano, Maitama Sule, Sani Abacha, Murtala Mohammed, Sanusi Lamido Sanusi, Ibrahim Shekarau, Isyaka Rabi'u, Aliko Dangote, Rabiu Musa Kwankwaso, Barau I Jibrin da Kabiru Ibrahim Gaya.
Jihar Kano tana da iyaka da misalin jihhohi huɗu, su ne: Kaduna, Katsina, Jigawa kuma da Bauchi.Jahar kano ina mata kirari da kano koda me kazo an fika.Muhammadu Sanusi II shine sarkin kano
Kano ita ce tsakiyar bankin musulunci a Najeriya.[1]
Kananan hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Kano tanada kananan hukumomi guda 44 sune :
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |