Wikipedia:Game da Wikipedia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

SHAWARA Shawara a hausance tana nufin shine kamar kaga dan uwanka yana cikin damuwa ko wani hali kana da wata hanya kuma da zaka iya taimaka mashi da ita ,idan ka gaya mashi wannan abin da ke ranka din wannan shine shawara. Amma wani lokaci ta wata fuskar shawara tana nufin BASIR wato DANKANOMA ,shine idan zafi yayi ma mutum yawa a jiki sai ya zama SHAWARA ko BASIR ko DANKANOMA.