Murtala Mohammed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Murtala Ramat Muhammed tsohon soja ne kuma ɗan siyasan Nijeriya. An haife shi a shekara ta 1938 a Kano, Arewacin Najeriya (a yau jihar Kano); ya mutu sanadiyar harbinsa da akayi shekara ta 1976. Murtala Mohammed shugaban kasar Nijeriya ne daga Yuli 1975 zuwa Fabrairu 1976 (bayan Yakubu Gowon - kafin Olusegun Obasanjo).