Olusegun Obasanjo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Olusegun Obasanjo a shekara ta 2014.

Olusegun Obasanjo janar da ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1937 a Abeokuta, Kudancin Najeriya (a yau jihar Ogun).

Olusegun Obasanjo shugaban kasar Nijeriya ne daga Fabrairu 1976 zuwa Satumba 1979 (bayan Murtala Mohammed - kafin Shehu Shagari) da daga Mayu 1999 zuwa Mayu 2007 (bayan Abdulsalami Abubakar - kafin Umaru Musa Yar'Adua).