Yarbanci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Yarbanci
language, Kwa languages, modern language
subclass ofYoruboid languages Gyara
native labelÈdè Yorùbá, Yorùbá Gyara
ƙasaNijeriya, Benin Gyara
coordinate location8°0′0″N 4°20′0″E Gyara
linguistic typologysubject–verb–object, isolating language Gyara
writing systemLatin script Gyara
Ethnologue language status2 Provincial Gyara
Wikimedia language codeyo Gyara
indigenous toNijeriya Gyara
used byYoruba people Gyara

Harshen Yarbanci ko Yoruba harshe ne dake da asali a Najeriya, Benin, da Ghana.

A Najeriya ana samun mafiya yawan yarbawa wadanda sune ke magana da harshen a garuruwan yankin kudu maso yammacin kasar wato Legas, Ogun, Oyo, Ekiti, Ondo, Osun, Kwara da wani bangare a jihar Edo.