Osun
Jihar Osun Sunan barkwancin jiha: Ƙasar mutunci. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Yoruba, Turanci | |
Gwamna | Adegboyega Oyetola (APC) | |
An kirkiro ta | 1991 | |
Baban birnin jiha | Osogbo | |
Iyaka | 9,251km² | |
Mutunci 2005 (jimilla) |
4,137,627 | |
ISO 3166-2 | NG-OS |
Jihar Osun Jiha ce dake ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 9,251 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari ɗaya da talatin da bakwai da dari shida da ashirin da bakwai (jimillar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Osogbo. Rauf Aregbesola, shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2011 har zuwa yau ya sauka yamika wa Adegboyega Oyetola bayan yasamu nasara cin zaben da aka gudanar. Mataimakin gwamnan ita ce Grace Titilayo Laoye-Tomori. Dattiban jihar su ne: Ademola Adeleke, Christopher Omoworare Babajide da Olusola Adeyeye.
Jihar Osun tana da iyaka da jihohin huɗu: Ekiti, Kwara, Ogun kuma da Ondo.
Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihar Osun nada Kananan hukumomi guda talatin, Sune:
LGA | Headquarters |
---|---|
Aiyedaade | Gbongan |
Aiyedire | Ile Ogbo |
Atakunmosa ta Gabas | Iperindo |
Atakunmosa ta Yamma | Osu |
Boluwaduro | Otan-Ayegbaju |
Boripe | Iragbiji |
Ede ta Arewa | Oja Timi |
Ede ta Kudu | Ede |
Egbedore | Awo |
Ejigbo | Ejigbo |
Ife ta Tsakiya | Ile-Ife |
Ife ta Gabas | Oke-Ogbo |
Ife ta Arewa | Ipetumodu |
Ife ta Kudu | Ifetedo |
Ifedayo | Oke-Ila Orangun |
Ifelodun | Ikirun |
Ila | Ila Orangun |
Ilesa ta Gabas | Ilesa |
Ilesa ta Yamma | Ereja Square |
Irepodun | Ilobu |
Irewole | Ikire |
Isokan | Apomu |
Iwo | Iwo |
Obokun | Ibokun |
Odo Otin | Okuku |
Ola Oluwa | Bode Osi |
Olorunda | Igbonna, Osogbo |
Oriade | Ijebu-Jesa |
Orolu | Ifon-Osun |
Osogbo | Osogbo |
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |