Ilesa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgIlesa

Wuri
 7°38′N 4°45′E / 7.63°N 4.75°E / 7.63; 4.75
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaOsun
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Gajeren zance na tarihin Ilesa cikin yaren Ilesa daga ɗan asali harshen.

Ilesa (lafazi: /ilesa/) birni ne, da ke a jihar Osun, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane 305,480 ne.