Abiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Abiya
Sunan barkwancin jiha: Jihar Allah.
Wuri
Wurin Jihar Abia cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Igbo da Turanci
Gwamna Okezie Ikpeazu (PDP)
An kirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Umuahia
Iyaka 6,320km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

2,833,999
ISO 3166-2 NG-AB

Jihar Abiya jiha ce a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 6,320 da yawan jama’a milyan biyu da dubu dari takwas da talatin da uku da dari tara da tisa'in da tara (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Umuahia. Okezie Ikpeazu shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ude Okochukwu. Dattiban jihar su ne: Eyinnaya Abaribe, Theodore A. Orji da Mao Ohuabunwa.

Jihar Abia tana da iyaka da misalin jihohi biyar ne: Anambra, Cross River, Ebonyi, Enugu kuma da Imo.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara