Sokoto (jiha)
Sokoto | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Kogin Sokoto | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Sokoto | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,998,090 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 192.43 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 25,973 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jihar Arewa Maso Yamma | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Faburairu, 1976 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | executive council of Sokoto State (en) | ||||
Gangar majalisa | Sokoto State House of Assembly (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-SO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | sokotostate.gov.ng |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
.
Jihar Sokoto jiha ce daga cikin jihohi 36 da ke tarayyar Nijeriya, kuma ɗaya daga cikin Jihohi 7 na Arewa maso yammacin ƙasar ta Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu ɗari uku da casa'in da biyu da ɗari uku (kimanin yawan jama'an a shekarar 1991). Babban birnin Jihar shi ne Sokoto. Aminu Waziri Tambuwal shi ne gwamnan jihar tun zaben shekarar 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ahmad Aliyu. Dattijan jihar su ne: Sultan Sa'adu Abubakar, Abdullahi Ibrahim Gobir, Aliyu Wamakko da Abdullahi Ibrahim. Jihar Sokoto tana da iyaka da jihohi biyu su ne: Kebbi da Zamfara.
Ƙananan Hukumomi
[gyara sashe | gyara masomin]Jihar Sokoto na da adadin Ƙananan Hukumomi guda ashirin da uku (23). Sune:
- Binji
- Bodinga
- Dange Shuni
- Gada
- Goronyo
- Gudu
- Gwadabawa
- Illela
- Isa
- Kebbe
- Kware
- Rabah
- Sabon Birni
- Shagari
- Silame
- Sokoto ta Arewa
- Sokoto ta Kudu
- Tambuwal
- Tangaza
- Tureta
- Wamako
- Wurno
- Yabo
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |