Jump to content

Wurno

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wurno

Wuri
Map
 13°17′03″N 5°25′39″E / 13.2842°N 5.4275°E / 13.2842; 5.4275
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 100,964 (1991)
 Yawan mutane 147.39 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 685 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Wurno ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Wurno lokal government ce daya daga cikin manya local government ce a jahar sokoto, domin tana da dinbin tarihi a cikin daular usmaniya,suna da baban masaurata,lokal government ce dake gabacin sokoto, lokal government ce da makwataka da Rabah local government daga arewa,tana Kuma mukwataka da kware local government daga yama,da goronyo local government daga gabas ,a wurno lokal government tana da Dan majalisa guda daya,sanana wurno lokal government tana da gidan yari(prison service)a wurno lokal government akwai wani karmin dama a cikin wannan lokal government.mutane wannan yankin suna da Yan Boko da Yan kasuwa da manoama,ana noma rani da mana,ana noma Albasa da tafarnuwa da shinkafa