Jump to content

Tureta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tureta

Wuri
Map
 12°35′22″N 5°32′49″E / 12.5894°N 5.5469°E / 12.5894; 5.5469
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajihar Sokoto
Yawan mutane
Faɗi 68,414 (2006)
 Yawan mutane 28.71 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,383 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tureta karamar hukuma ce dake a jihar Sokoto, Arewa maso yamman Nijeriya.tureta Karamar Hukuma ce dake yamacin sokoto Karamar Hukumar Tureta tana makwaftaka da jihar zamfara daga gabas,ita ce ke da iyaka da yankin Karamar Hukumar Bakura a jahar zamfara, Kuma tana da makwaftaka da dange shune lokal government, Mafi yawancin jama'a wannan yankin Muslim ne, yawancin jama'a wannan yankin Yan kasuwa ne da manoama,suna Yan da boko ba sosai ba, wannan yankin suna da Dan majalisa guda daya wato state house of Assemble.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.