Dange Shuni
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jihar Sokoto | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 152,466 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 126 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,210 km² | |||
Dange Shuni karamar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman NijeriyaKaramar Hukumar Mulki ta Dange Shuni ta na daya daga cikin Kananan Hukmomi dake kusa ga birni sokoto,,mutane wannan karamar Hukumar sunfi yin hada Hadar kasuwanci,suna da karanci 'Yan boko,suna da Yan majalisa daya (state house of representatives)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Dange Shuni Local Government Area has its adminstrative center in in Dange town, among other communities of the area council are Wababe Salau,Tsehe,Tuntube,Tsafanaɗe,Rudu amanawa, Rikina, Gajara Gi'ere, Fajaidu, Shuni, Ruggar-Gidado and Dange.
