Benue (jiha)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Benue
Sunan barkwancin jiha: Kwandon abincin al'ummar.
Wuri
Wurin Jihar Benue a cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Turanci, Tiv, Idoma, Igede, Hausa da dai sauransu.
Gwamna Samuel Ortom (APC)
An ƙirkiro ta 1976
Baban birnin jiha Makurdi
Iyaka 34,059km²
Mutunci
2006 (ƙidayar yawan jama'a)

4,253,641
ISO 3166-2 NG-BE

Jihar Benue na samuwa a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita murabba’i 34,059 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari biyu da hamsin da uku da dari shida da arba'in da ɗaya (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Makurdi. Samuel Ortom shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Benson Abounu. Dattiban jihar su ne: David Mark, George Akume da Barnabas Andyar Gemade.

Jihar Benue tana da iyaka da misalin jihhohi shida, su ne: Cross River, Ebonyi, Enugu, Kogi, Nasarawa da kuma Taraba.


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara