Delta (jiha)
Jump to navigation
Jump to search
Delta Sunan barkwancin jiha: Baba Zuciya. | ||
Wuri | ||
---|---|---|
![]() | ||
Ƙidaya | ||
Harsuna | Turanci | |
Gwamna | Arthur Okowa Ifeanyi | |
An kirkiro ta | 1991 | |
Baban birnin jiha | Asaba | |
Iyaka | 17,698km² | |
Mutunci 2006 (ƙidayar yawan jama'a) |
4,112,445 | |
ISO 3766-2 | NG-DE |
Delta (jiha) Jiha ce dake kudu maso kudancin ƙasar Najeriya.
Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]
Jihar Delta nada adadin Kananan hukumomi guda ashirin da biyar (25), ankawo su ajere a jadawalin dake kasa tareda kasafin kidayar shekara ta 2006:
Shiyar Sanata na Tsakiyar Jihar Delta | 1,575,738 | Shiyar Sanata ta Jihar Delta ta Arewa | 1,293,074 | Shiyar Sanata ta Jihar Delta ta Kudu | 1,229,282 | ||
---|---|---|---|---|---|---|---|
Ethiope ta Gabas | 200,942 | Aniocha ta Arewa | 104,062 | Bomadi | 86,016 | ||
Ethiope ta Yamma | 202,712 | Aniocha ta Kudu | 142,045 | Burutu | 207,977 | ||
Okpe | 128,398 | Ika ta Arewa maso Gabas | 182,819 | Isoko ta Arewa | 143,559 | ||
Sapele | 174,273 | Ika ta Kudu | 167,060 | Isoko ta Kudu | 235,147 | ||
Udu | 142,480 | Ndokwa ta Gabas | 103,224 | Patani | 67,391 | ||
Ughelli ta Arewa | 320,687 | Ndokwa ta Yamma | 150,024 | Warri ta Arewa | 136,149 | ||
Ughelli ta Kudu | 212,638 | Oshimili ta Arewa | 118,540 | Warri ta Kudu | 311,970 | ||
Uvwie | 188,728 | Oshimili ta Kudu | 150,032 | Warri ta Kudu maso Yamma | 116,538 | ||
Ukwuani | 119,034 |
Jihohin Najeriya |
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara |
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.