Ibrahim Babangida
Ibrahim Badamasi Babangida Janar din soja ne mai ritaya, kuma shahararren dan siyasa ne, sannan kuma tsohon shugaban ƙasa ne a Nijeriya, ya kasance a lokacinsa ya kawo cigaba da dama a zamanin mulkinsa.[1]
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Agbese, Dan (2012). Ibrahim Babangida:The Military, Power and Politics. Adonis & Abbey Publishers. pp. 19–40. ISBN 9781906704964..
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.