Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa
Bayanai
Iri higher education institution (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1979
nipsskuru.gov.ng

National Institute for Policy and Strategic Studies (NIPSS) da ke Kuru, Nijeriya cibiya ce ta samar da manufofi ga ma’aikata, shugabannin kamfanoni, hafsoshin soja, da matsakaita da manyan ma’aikatan gwamnati, wadda aka kafa a shekarar 1979.[1] Yawancin masu tsara manufofi a Najeriya sun halarci NIPSS.[2] Babban Darakta na farko shi ne Manjo Janar Ogundeko. Babban Darakta na yanzu shine Farfesa Tijjanii Muhammad-Bande (OFR).

Manyan waɗanda aka yaye a makarantar NIPSS sun haɗa da Janar Ibrahim Babangida[3] tsohon shugaban ƙasar Najeriya, da Comrade Ajayi Olusegun, tsohon Darakta Janar na nazarin manufofin Najeriya da Mallam Nuhu Ribadu, mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa.

Tsofaffin dalibai[gyara sashe | gyara masomin]

Wasu fitattun tsofaffin ɗalibai:

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Bayani
  1. Crippled Giant: Nigeria since Independence. E.E. Osaghae, C. Hurst & Co. Publishers, 1998, 08033994793.ABA
  2. Foreign Policy Decision-Making in Nigeria. Ufot Bassey Inamete. Published by Susquehanna University Press, 2001, 08033994793.ABA
  3. Foreign Policy Decision-Making in Nigeria. Ufot Bassey Inamete. Published by Susquehanna University Press, 2001, 08033994793.ABA