Afakriya Gadzama
Appearance
![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
ga Augusta, 2007 - Satumba 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Askira/Uba, 22 Nuwamba, 1953 (71 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Kwalejin Barewa Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Imani | |||
Addini | Musulunci |

Afakriya Aduwa Gadzama mni, OFR (an haife shi a ranar 22 ga watan Nuwanba,a shekara ta alif 1953 ) ɗan Nijeriya ne, kuma jami'in tsaro wanda ya zama Darekta Janar na Hukumar tsaro ta farin kaya (SSS) daga watan Augusta shekarar 2007 bayan shugaban ƙasa Umaru Musa Yar'Adua ya naɗa shi.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The Unfolding Staff of Yar`Adua`s Presidential Office". Nigerian Muse. Retrieved 6 July 2015.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.