Jami'ar Ahmadu Bello
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |
---|---|
![]() | |
Discipline, Self-Reliance and Excellence | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Ahmadu Bello University |
Iri |
public university (en) ![]() |
Ƙasa | Najeriya |
Laƙabi | ABU |
Harshen amfani | Turanci |
Adadin ɗalibai | 49,436 (2012) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 4 Oktoba 1962 |
abu.edu.ng |
Jami'ar Ahmadu Bello jami'a ce ta gwamnatin tarayyar Nijeriya da ke Zariya a cikin Jihar Kaduna. An assasa ta ne a ranar 4 ga watan Oktoban shekarar 1962, shekara biyu bayan Nijeriya ta samu 'yancin kai. Shugaban Jami'ar shine farfesa Kabir Bala.