Jump to content

Kabiru Bala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kabiru Bala
mataimakin shugaban jami'a

Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 7 ga Janairu, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello Digiri a kimiyya
Jami'ar Ahmadu Bello Master of Science (en) Fassara
Jami'ar Ahmadu Bello Doctor of Philosophy (en) Fassara
Matakin karatu Farfesa
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Zariya
Employers Jami'ar Ahmadu Bello
Imani
Addini Musulunci


Kabiru Bala, (An haife shi ranar 7 ga watan Junairu a shikara na 1964) farfesa ne, malamin ilimin gine-gine, kuma mataimakin shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya a yanzu.[ana buƙatar hujja]

Kabiru ya yi karatu a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya inda ya samu digiri na farko a fannin gine-gine da kere-kere a shekarar ta 1985. Ya yi digirinsa na biyu da na uku duk dai a jami'ar Ahmadu Bello ta Zariya. Yayi wallafe-wallafe sama da 80.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.