Janairu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Janairu ko Yanairu shine watan farko a cikin jerin watannin bature na kilgar Girigori. Yana yin kwanaki 31, sannan daga shi sai Fabrairu.