Disamba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Disamba shine wata na goma sha biyu kuma na karshe a cikin jerin watannin bature na kilgar Girigori. Yana yin kwanaki 30, sannan daga shi sai a dawo watan Janairu na sabuwar shekara.