Ibrahim Gaidam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ibrahim Gaidam
gwamnan jihar Yobe

27 ga Janairu, 2009 - 29 Mayu 2019
Mamman Bello Ali (en) Fassara - Mai Mala Buni
Rayuwa
Cikakken suna Ibrahim Gaidam
Haihuwa 15 Satumba 1956 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Nigeria Peoples Party (en) Fassara

Ibrahim Gaidam ko Geidam (an haife shi a shekara ta 1956 a ƙauyen Bukarti) gwamnan jihar Yobe ne daga shekara ta 2009 zuwa shekara ta 2019 (bayan Mamman Bello Ali - kafin Mai Mala Buni).