Bukar Ibrahim
Alhaji Bukar Abba Ibrahim (An haife shi ne a watan Oktoban shekarar 1950), dan siyasa ne a Najeriya da ya taka zama gwamnan Jihar Yobe, Nigeria daga 29 ga watan Mayu , shekarar 1999 zuwa 29 ga watan Mayun shekarar 2007, kafin nan ya taba rike mukamin na gwamna daga shekarar Janairu 1992 zuwa Nuwamban shekarar 1993, a jam'iyyar ANPP. Hakazalika, a shekarar 2007 ya taba tsayuwa takarar neman kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar ANPP din [1] kuma a halin yanzu shi ne sanata mai wakiltar Yobe ta gabas, a karkashin jamiyar APC.
![]() | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Yobe East
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Yobe East
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Yobe East
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007 ← Musa Mohammed (Dan Siyasa) - Mamman Bello Ali →
ga Janairu, 1992 - Nuwamba, 1993 ← Sani Daura Ahmed - Dabo Aliyu → | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Haihuwa | Oktoba 1950 (73 shekaru) | ||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||||||||||
Harsuna |
Turanci Kanuri Pidgin na Najeriya | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||
Jam'iyar siyasa |
All Nigeria Peoples Party (en) ![]() |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Sen. (Dr) Bukar Abba Ibrahim". National Assembly of Nigeria. Archived from the original on 2016-03-03.