Kanuri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.
Kanuri
kanuri
'Yan asalin magana
4,000,000
Nilo-Saharan languages Translate
 • Saharan languages Translate
  • Kanuri
Arabic alphabet Translate da Latin script Translate
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 kr
ISO 639-2 kau
ISO 639-3 kau
Glottolog kanu1279[1]
Mutanen Kanuri yayin bikin al'ada.

Harshen Kanuri ko Yaren kanuri ko Kanuri ko Barbarci ko kuma Barebari yare ne dake da asali a ƙasar Najeriya da bangaren wasu kasashe kamar Cadi, Kamaru, Jamhuriyyar Nijar, ƙasar Sudan da wasu garuruwa dake kudancin Libya da Misra. Mafi yawan al'umman Kanuri a Najeriya suke, kuma suna zaune ne a jihohin Borno, Yobe, Adamawa da sauransu. Akwai masu amfani da harshen sama da mutane miliyan biyar (5,000,000) tun a binciken da aka gabatar a shekara ta 1987, amma ire-iren harshen Kanuri wato Manga Kanuri da Yerwa Kanuri (wanda ake kira da Beriberi, ana ganin jimillar masu magana da harsunan sunkai adadin miliyan biyar da dubu dari bakwai (5,700,000).

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "{{{name}}}". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.