Fatsa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

karfe ne siriri mai lankwasa karshen yana da tsineda ake amfani da shi wajen kama kifi, ana sa tana tana ko wani nama sai a jefa a cikin ruwa wanda in kifi yagani sai yaga kamar abinci ne sai ya hadiye sai karfe mai tsini ya rike shi sai a jawo shi

Ita carda kugiya ce guda daya ko biyu ake daurawa a jikin sanda, sai a lankaya wani abincin da aka san kifi yana so, da zarar ya hadiyi wannan abincin, sai kukiyar nan ta makale masa a wuya, sai a fizgo da karfi a wullo shi wajen ruwa a kama.