Jump to content

Saƙa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentSaƙa

Iri textile process (en) Fassara
Sana'a
handicraft (en) Fassara
Bangare na clothmaking (en) Fassara
Hanyar isar da saƙo
Cultural heritage (en) Fassara
Matsalar Lua: expandTemplate: template "Protecció patrimonial/prepara" does not exist.

Saka dai sana'a ce ta hannu data samo asali tun a karnin baya, saka sana'a ce ta gargajiya da aka dade anayin ta inda ake sarrafa auduga a hada kaya da wasu abubuwan bukata. Saka dai sana'a ce da har yanzun anayin ta duk da an sami cigaba na kere-keren kaya na zamani amman har yanzun kayan da aka saka su da hannu sune mafi daraja wajen tsada.[1]

Amfanin saka

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Samar da aikinyi
  2. Bunkasa al'ada

Da dai sauran su [2]

  1. Minjibir, Usman (26 December 2016). "Me ya sa sana'ar saka ke neman 'gushewa'?". BBC Hausa.Com. Retrieved 30 September 2021.
  2. "Sana'ar Saka". Rumbu ilimi. Archived from the original on 25 September 2021. Retrieved 30 September 2021.