Auduga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Auduga
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na plant fiber (en) Fassara
Amfani cotton fabric (en) Fassara, cordage (en) Fassara, cotton paper (en) Fassara da batting (en) Fassara
Natural product of taxon (en) Fassara Gossypium barbadense (en) Fassara da Gossypium hirsutum (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara hygroscopy (en) Fassara
Recycling code (en) Fassara 60
Auduga
Auduga
Auduga yafara fitowa
audugar haun
gonar auduga

Auduga ko kuma kaɗa da Hausar Zamfara (Gusau) har Sakkwato haka suke kiran ta, ita Auduga wata tsiro ce da ake nomawa a gona. Wadda kuma tanada matukar amfani sosai domin kuwa kusan duk wata sutura (tufafi) daga Auduga akeyinshi. Haka kuma Auduga nada mai, Ana noman Auduga a Najeriya Musamman Arewacin ƙasar, don wasu na ganin noman Auduga yana daga cikin abinda zai iya farfaɗo da tattalin arzikin ƙasar. [1] Haka kuma wasu suna ganin hanya mafi sauƙi da za'a farfaɗo da tattalin arziki a Najeriya shi ne ta hanyar inganta Noman Auduga. [2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Farfado da noman auduga a Najeriya". BBC Hausa. 25 January 2013. Retrieved 28 June 2021.
  2. Sulaiman Ado, Nura (12 July 2019). "Wasu jihohin Najeriya sun sake rungumar noman Auduga". RFI Hausa. Retrieved 28 June 2021.