Sokoto
|
Wikimedia disambiguation page (en) |

Sakkwato: Babban birni ne wanda ke yankin arewa maso yammacin Najeriya, kusa da mahadar Kogin, Sakkwato da Rima, Kamar yadda a shekara ta 2006 jahar na da kananan hukumomi guda 23 ( Binji, Bodinga, Gada, Goronyo, Gudu, Gwadabaw, Illela, Isah, Kebbe, Kware, Raba, Sabon Birni, Shagari Silame, Sokoto North, sokoto outh, Tambawal, Tangaza, Tureta, Wamakko, Wurno da kuma Yabo ) wadanda suke ɗauke da gundumomi guda 244, da kuma yawan jama'a kimanin; 427,760. Sakkwato ita ce babban birnin jahar ta Sakkwato, ta zamani kuma a baya ita ce babban birnin jihar arewa maso yamman ta Nijeriya.
Yanayi:
[gyara sashe | gyara masomin].Haka zalika sakkwato tanadaga cikin jihohin da suke samarwa da Nigeria albasa, tafarnuwa, kwalin kura, Kara's, massara, wake, hasti, tumatur, tatasai, da dai sauran kayan noman Rani da damina. Fadamace ta kusan kewaye garin na sakkwato, da kuma sahara ta bangaren Niger Rifubilic.[1]
.sokoto tana da manyan makarantu kamar haka.
Shehu Shagari College of Education
Umaru Aliyu Shinkafi polytechnic
Usmanu Danfodiyo university
Sokoto State University
University Of Education
Sultan Abdulrahaman School of Health Technology Gwadabawa
Sokoto State School of Nursing
.
Hakka zalika kuma sakkwato tana da kamfanunuwa da Ake ha baka tattalin arzikin jihar dasu musamman kamfanin siminti wato sakkwato siminti dake wamakko lokal gamman.
Sakkwato tana kuma da yanayi mai zafi saboda tana da rairayi. Tare da yawan zafin jiki na shekara 28.3 °C (82.9 °F), Sakkwato na ɗaya daga cikin biranen da suka fi kowane zafi a Najeriya, duk da haka matsakaicin yanayin rana gaba ɗaya bai wuce 40 °C (104.0 °F) mafi yawan shekara, kuma bushewar tana sa a iya ɗaukar zafi.[1] Watanni masu zafi sune Fabrairu zuwa Afrilu, inda zafin rana zai iya wuce 40 ° C. Mafi yawan zafin jiki da aka rubuta shi ne 45 ° C.
.wasu daga cikin sanannu mutane a garinnna sokoto.
Alhji Aminu Waziri Tambawal
.Tsoho Dan amale,




. Zayyanu zamson,
Alhji Attahiru Dalhatu Bafarawa
Alhji Aliyu Magatakardda Wamakko
Sultan Saadu Abubakar III
.annasiyya,
Bibiliyo;
[gyara sashe | gyara masomin]- Bello, Ahmadu, Sir, a shekara ta (1910) zuwa shekara ta 1966. (1999). Alhaji Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto: his thoughts and vision in his own words : selected speeches and letters of the great leader. Nchi, Suleiman Ismaila., Mohammed, Samai̕la Abdullahi. Makurdi: Oracle. ISBN 978-34637-2-1. OCLC 44137937.
- ·Bello, Ahmadu, Sir, 1910-1966. (2009). Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto, late Premier of Northern Nigeria : selected speeches and quotes, 1953-1966. Kaduna, Nigeria: Sir Ahmadu Bello Memorial Foundation. ISBN 978-978-49000-1-0. OCLC 696220895.
- · The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
- · Sardauna media coverage, 1950-1966 : His Excellency Sir Ahmadu Bello ... Sardauna of Sokoto, late Premier of Northern NigeriaISBN978-978-49000-2-7OCLC696110889
- · Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710