Daular Sokoto
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Hausa Bakwai | ||||
Ƙirƙira | 1804 | ||||
Rushewa | 1903 |
Daular Sokoto,daula ce ta Khalifancin addinin Musulunci wacce ke mulki kasashen hausawa da makwabtan su. An kafa ta ne bayan Jihadi wanda Shehu Usman Dan Fodiyo ya jagoranta,kuma ta yi zamani har tsawon shekaru 99. A watan Maris na shekara 1903, Din kankiyar Majilisar Shura ta Daular sokoto ta mika wuya ga mulkin Sarauniyya Victoria ta kasar Ingila.