Hausa Bakwai

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Wadan nan kasashen ko sune.
1. Daura,
2. Kano,
3. Katsina,
4. Zazzau (Zaria),
5. Gobir,
6. Rano da
7. Biram.
Akwai kuma wadan da ake kira Banza Bakwai.
Suma wadan nan dai Hausawa ne tau amma a fiskar Hausa Bakwai basu cika hausawa ba.
Don haka suke kiran su Banza Bakwai.
Wadan nan ko sune:
1. Zamfara,
2. Kebbi,
3.Yawuri,
4.Gwari,
5.Kororafa,
6.Nupe, da,
7.Ilorin.Weblinks[gyarawa | edit source]

.