Zazzau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Zazzau
Kanogate2.jpg
traditional state in Nigeria, House
ƙasaNijeriya Gyara
coordinate location11°4′0″N 7°42′0″E Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaEmir of Zazzau Gyara
Gidan sarauta na Sarkin Zazzau

Zazzau ko Zariya Jihohi gari ne gwamnatin gida, Zariya, Kaduna a Nijeriya.

Masarautar Zazzau[gyara sashe | Gyara masomin]

Zazzau ko Zariya Masarauta ce ta mai dadadden Tarihi ta Hausawa wadda take da gidan sarautar ta a birnin Zariya dake jihar Kaduna a Arewacin Najeriya . Alhaji Shehu Idris Shine Sarkin Zazzau.

Tarihin Masarautar Zazzau[gyara sashe | Gyara masomin]

Abu mafi mahimman ci da zamu fara dubawa wajen gane tarihin masarautar Zazzau shine labarun da suka shahara a karni na Ashirin. Wanda yake cewa asalin kafuwar masarautun Hausa ya fara ne daga kanan Bayajidda, Wato wani Jarumi da ake fada a tarihin Hausawa wanda shine asalin kafuwar masarautun Hausa da muke da su a wannan zamanin. Kamar yadda masana Tarihi suke fada cewa a karni na goma sha daya ne aka kafa masarautar zazzau bisa jogorancin Sarkin Zazzau Gunguma. Daga nanne kuma aka kafa masarautar Zazzau Ta zama daya daga cikin masarautun Hausawa ko Habe na Hausa Bakwai. Fitacciyar wadda tayi iko a masarautar Zazzau itace Sarauniyar Zazzau Amina. Wacce tayi iko kodai tsakiyar karni na sha biyar ko kuma tsakiyar karni na sha shida. Birnin Zazzau ya zama cibiyar harhada bayi inda ake cinikin su zuwa Arewacin Najeriya kamar birnin Kano da birnin Katsina inda ake kasuwancin Bayi ta hanyar kasuwancin ban gishiri na baka kanwa daga nan kuma sai a wuce da Bayin zuwa Sahara. A yadda tarihi yazo Musulunci ya shiga Masarautar Zazzau ne a wajen shekara ta 1456 Amma kadan daga cikin wasu mutanen naci gaba da Tsafi yayin da wadansu kuma ke Maguzanci Har zuwa lokacin da jihadin Shehu Usman Dan fodiyo ya zo a shekarar 1808 Fulani conquest of 1808. Ayanzu dai Masarautar Zazzau Masarauta ce da tayi kaurin suna wajen tafiyar da Addinin Musulunci. Akwai manya manyan malamai na Musulunci a Masarautar.

Sarautar Fulani a Masarautar Zazzau

A watan Disamba na 1808 Mujahidai karkashin Jahorancin Mujadda Shehu Usman Danfodiyo suka samu nasarar korar Masu rike da sarautar lokacin wadanda Habe ne ko Hausawa. Hakanne yasa su Hausawan suka gudu zuwa yankin Abuja Suka tare a wajen da ake kira Suleja a yanzu. Shi yasa har yanzu ake kiran sarautar ko kuma sarkin Suleja da Sarkin Zazzau.

Jerin Sarakunan Zazzau[gyara sashe | Gyara masomin]

Sarakunan Habe, sun fara ne daga shekarar 1696 zuwa 1701.

 1. Bako Musa 1701 - 1703
 1. Ishaq 1703 - 1704
 1. Burema Ashaku 1704 - 1715
 1. Bako IV Sunkuru 1715 - 1726
 1. Muham dan Gungum 1726 - 1733
 1. Uban Ba 1733 - 1734
 1. Muham Gani 1734 - 1734
 1. Abu Muham Gani 1734 - 1737
 1. Dan Ashaku 1737 - 1757
 1. Muham Abu III 1757 - 1759
 1. Bawo 1759 - 1764
 1. Yunusa 1764 - 1767
 1. Yaqub 1767 - 1773
 1. Aliyu 1773 - 1779
 1. Cikkoku 1779 - 1782
 1. Muham Mai Gam 1782 - 1806
 2. Ishaq1806 - 1808
 1. Muham Makau dan Ishaq Ja

Sarakunan Fulani masu cin gashin kansu. Sun fara sarautar su ne daga 31 ga Disamba na 1808 zuwa 17 Mayu na 1821

 1. Malam Musa ibn Suleima Ibn Muhamm Juni 1821 - 1835
 1. Yamusa i Mallam Kilba 1835 18 Disamba 1846
 1. Abd al-Karim ibn Abbas 6 Janairu 1847 zuwa 28 Fabrairu 1847
 1. Hammad ibn Yamu 15 Afrilu 1847 zuwa Afrilu 1854
 1. Muhamm Sani ibn Yamusa Afrilu 1854 zuwa Disamba 1854
 1. Sidi `Abdal-Qadir i Musa Janairu 1855 5 zuwa Augusta 1856
 1. Abd as-Salam ibn Muhammadu Ka'i 21 Satumba 1856 zuwa Augusa ko Nuwamba 1870
 1. Abd Alla ibn Hammad

(karon farko) 22 Nuwamba 1870 Janairu ko Juli

 1. 1873 Abubakar ibn Musa (ya rasu a 1873) Augusta ko Satumba 1873 zuwa Nuwamba ko Disamba 1878
 1. Abd Alla ibn Hammad

(karo na biyu) 26 Disamba 1878 zuwa Janairu 1888

 1. Muhamm Sambo ib Abd al-Karim Janairu 1888 zuwa 13 Fabrairu 1897
 1. Usumanu Yero ibn Abd Alla

(ya rasu 1897) 17 Afrilu 1897 zuwa Maris 1903

 1. Muhamm Lawal Kwassau ibn Uthm Yero

Sarakunan zamanin mulkin mallaka[gyara sashe | Gyara masomin]

Sunfara ne daga 1903 (mulkin mallaka) and later rulers Rulers of the independent Fulani emirate:[6] Start End R March 1903 8 April 1903 Sulayma (regent from 11 Sep 190 8 April 1904 9 November 1920 Ali ibn A al-Qadir 1924) 1920 1924 Dallatu i Uthman Yero 1924 1936 Ibrahim Muham Lawal Kwassa (b. c.18 d. 1936 1936 August 1959 Malam J ibn Isha (b. 189 d. 1959 September 1959 4 February 1975 Muham al-Amin Uthman 1908 - 1975) 8 February 1975 Shehu i Idris (b. 1936)