Sahara

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
sahara
wannan hoton sahara kenan

Sahara wani irin yanki ne acikin Duniya wadda Allahya azurta shi da turbaya zalla. Sahara ta kasance kasa ce mai tarin yawa da kuma fadi. Mafi akasari zaka sami sahara babu bishiyoyi sannan kuma babu duwatsu. Lallai ikon Allah da yawa yake. Irin bishiyoyin da suke fita a sahara sune qayoyi wato kamar misalin aduwa. Ana samun ruwan sama mafi karanci a yankin sahara wannan shine dalilin da yasa bishiyoyi da ciyawu basa fita. Sannan akwai wata irin guguwa datake tasowa daga yankin sahara wanda take dibar yashi sai kaga ta tarashi a waje guda tsibi.