Mali
| |||||
National motto: Un peuple, un but, une foi | |||||
![]() | |||||
yaren kasa | faransanci | ||||
baban birne |
Bamako | ||||
tsarin kasa | Jamhuriya | ||||
shugaban kasa | Bah N'Daw | ||||
fri ninister | Moctar Ouane | ||||
samun inci kasa daga Faransa | 22 satumba 1960 | ||||
fadin kasa | 1 240 142 Km² | ||||
Yawan mutanen kasa wurin zaman mutane |
11 995 402 (2007) 9,67 loj./km² | ||||
kudin kasa | Franko CFA | ||||
kudin da yake shiga kasa a shikara | 8,500,000,000$ | ||||
kudin da kuwane mutum yake samu a shikara | 820$ | ||||
bambancin lukaci | +0 (UTC) | ||||
rane | +0 (UTC) | ||||
lambar yanar gizo | .ml | ||||
lambar wayar tarahu ta kasa da kasa | +223 | ||||
adinin kasa | Islamo (82%) |
Mali tana cikin kasashin Afirka ta yamma , tanada iyaka da kasashi bakwai sune :-
mali tanada yan'kuna takwas kuma yankunan suna da kanan yankuna 49 sune wa'yannan:-
- yankin gau
- yankin kidal
- yankin kial
- yankin koulikoro
- yankin tomboucu
- yankin segou
- yankin sikasso
- yankin gao
- yankin mopit
- yankin kayes
Tarihi
wayannan kabiluli Soninke , Mandinka ko(Mandingo , Malinke) sun bale daga cango shekara ta 1230 daganan sarkin madingo Sundiata Keita se yayi kungiya ta wa'yanna kabilu guda uku a jefan tabkin cadi se yabar makotansa a karkashin ikon sa, anan masarautar Mali shine ya kirkirota awannan lokacin tafi masarautar ghana . Mansa Musa yanada baban magame a kasa bayan sarki Sundiata Keita shine dan afirka mutume na farko ya tafi haji da kafa a shekara ta (1324) ta hanyar misra , awannan shekarar aka zamar Tomboucou kasuwar saida zinariya da koyar da adinin musulinci , akarshin karni na 14 abizinawa suka zo daga kudancin hamada suka mamiye wannan birn a shikara 1500 se suka tsawaita ikon so zowa sama da tabkin issa .
22 ga watan satumba 1960 se Jamhuriyar Sudan da Senegal suka samu 'yancin su daga Faransa , suka hade tare suka zama taraiyar Mali bayan watane se Senegal ta bale da daga jamhuriyar sudan . daga nan se aka samata sunan Jamhuriyar sudan zuwa Mali A shekara ta (1991) aka yi gwamnati ta wucin gadi daga nan aka kawo karshin hukunci me tsanani , kuma a shikara ta 1992 aka yi zabe na farko sabuwar dimokwaradiya , shugaba Alfa umar kunare ya lashe zaben a shekara ta1997 se aka sake zabansa , kuma a shekara ta 2002 aka yi wani zaben se Ahamadu tumane ture ya lashe zaben har ila yau. [1]
Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |