Sudan ta Kudu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tutar Sudan ta Kudu
Sudan ta Kudu
sovereign state, landlocked country, ƙasa
bangare naEast Africa Gyara
farawa9 ga Yuli, 2011 Gyara
sunan hukumala République du Soudan du Sud Gyara
native labelRepublic of South Sudan Gyara
short name🇸🇸 Gyara
yaren hukumaTuranci Gyara
takeSouth Sudan Oyee! Gyara
cultureculture of South Sudan Gyara
motto textJustice, Liberty, Prosperity, Справедливост, свобода, просперитет, Justiça, Liberdade, Prosperidade Gyara
nahiyaAfirka Gyara
ƙasaSudan ta Kudu Gyara
babban birniJuba Gyara
coordinate location7°0′0″N 30°0′0″E Gyara
coordinates of westernmost point9°22′0″N 24°7′0″E Gyara
geoshapeData:South Sudan.map Gyara
highest pointKinyeti Gyara
lowest pointWhite Nile Gyara
tsarin gwamnatifederal republic Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaPresident of South Sudan Gyara
shugaban ƙasaSalva Kiir Mayardit Gyara
office held by head of governmentPresident of South Sudan Gyara
shugaban gwamnatiSalva Kiir Mayardit Gyara
legislative bodyNational Legislature of South Sudan Gyara
located in time zoneUTC+03:00 Gyara
kuɗiSouth Sudanese pound Gyara
driving sidedama Gyara
IPA transcriptionsøː'ʂʉdɑːn Gyara
official websitehttp://www.goss-online.org/ Gyara
hashtagSoudanduSud Gyara
tutaflag of South Sudan Gyara
kan sarkiCoat of arms of South Sudan Gyara
has qualitynot-free country Gyara
separated fromSudan Gyara
top-level Internet domain.ss Gyara
geography of topicgeography of South Sudan Gyara
tarihin maudu'ihistory of South Sudan Gyara
mobile country code659 Gyara
country calling code+211 Gyara
lambar taimakon gaggawa9-1-1 Gyara
maritime identification digits638 Gyara
Unicode character🇸🇸 Gyara
category for mapsCategory:Maps of South Sudan Gyara
sudan ta kudu

Sudan ta Kudu ko Jamhuriyar Sudan ta Kudu (da Turanci: Republic of South Sudan) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Sudan ta Kudu tana da girman fili kimanin kilomita murabba'i 619,745. Sudan ta Kudu tana da yawan jama'a da suka kai,12,230,730, bisa ga jimillar 2016. Sudan ta Kudu tana da iyaka da Afirka ta Tsakiya, da Ethiopia, da Kenya, da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, da Sudan kuma da Uganda. Babban birnin Sudan ta Kudu, Juba ne.

Shugaban ƙasar Sudan ta Kudu Salva Kiir Mayardit ne. Mataimakin shugaban ƙasa James Wani Igga ne.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.