Jamhuriyar Kwango
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
République du Congo (fr) Repubilika ya Kongo (kg) Republíki ya Kongó (ln) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
La Congolaise (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Unité, Travail, Progrès» «Unity, Work, Progress» «Единство, труд, прогрес» | ||||
Suna saboda |
Congo (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Brazzaville | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 5,260,750 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 15.38 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Faransanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Middle Africa (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 342,000 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mont Nabemba (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Government of the Republic of the Congo (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Parliament of the Republic of the Congo (en) ![]() | ||||
• President of the Republic of the Congo (en) ![]() |
Denis Sassou-Nguesso (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of the Republic of the Congo (en) ![]() |
Clément Mouamba (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 8,722,553,000.8353 US$ (2017) | ||||
Nominal GDP per capita (en) ![]() | 1,654 US$ (2017) | ||||
Kuɗi |
Central African CFA franc (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.cg (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +242 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
117 (en) ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | CG |
Kwango ko Jamhuriyar Kwango ko Kwango-Brazzaville [lafazi: /berazavil/] (da Faransanci: République du Congo; da Kikongo: Repubilika ya Kongo; da Lingala: Republiki ya Kongó) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
Jamhuriyar Kwango tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 342'000. Jamhuriyar Kwango tana da yawan jama'a 5'125'821, bisa ga jimillar 2017. Jamhuriyar Kwango tana da iyaka da ƙasashen biyar: Afirka ta Tsakiya, Angola, Gabon, Kameru kuma da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Babban birnin Jamhuriyar Kwango, shi ne Brazzaville.
Shugaban ƙasar Denis Sassou-Nguesso ne. Firaministan ƙasar Clément Mouamba ne.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.