Moris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Moris
République de Maurice
Flag of Mauritius.svg Coat of arms of Mauritius.svg
Administration
Head of state Barlen Vyapoory (en) Fassara
Capital Port Louis
Official languages no value, Turanci da Faransanci
Geography
Mauritius on the globe (Africa centered).svg
Area 2040 km²
Demography
Population 1,264,613 imezdaɣ. (2017)
Density 619.91 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+04:00 (en) Fassara
Internet TLD .mu (en) Fassara
Calling code +230
Currency Mauritian rupee (en) Fassara
mauritius.net

Moris ko Maurice (Faransanci) ko Mauritius (Turanci) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Moris ya na da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 2,040. Moris ya na da yawan jama'a 1,262,132, bisa ga jimillar 2016. Moris tsibiri ne. Babban birnin Moris, Port Louis ne.

Shugaban ƙasar Moris Barlen Vyapoory ne daga shekarar 2018. Firaministan ƙasar Pravind Jugnauth ne daga shekarar 2017.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.