Gini Ikwatoriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Ginen Ekweita)
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgGini Ikwatoriya
República de Guinea Ecuatorial (es)
République de Guinée équatoriale (fr)
Flag of Equatorial Guinea (en) Coat of arms of Equatorial Guinea (en)
Flag of Equatorial Guinea (en) Fassara Coat of arms of Equatorial Guinea (en) Fassara
The Great Bioko mountain.jpg

Take Caminemos pisando las sendas de nuestra inmensa felicidad (en) Fassara

Kirari «Q102185452 Fassara»
Suna saboda Tekun Guinea da Ikwaita
Wuri
GNQ orthographic.svg
 1°30′N 10°00′E / 1.5°N 10°E / 1.5; 10

Babban birni Malabo (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,267,689 (2017)
• Yawan mutane 45.19 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Spanish (en) Fassara
Faransanci
Portuguese (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Afrika ta Tsakiya, European colonies in Africa (en) Fassara, Portuguese Empire (en) Fassara da Spanish Empire (en) Fassara
Yawan fili 28,051 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Pico Basilé (3,011 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Spanish Guinea (en) Fassara
Ƙirƙira 12 Oktoba 1968
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Parliament of Equatorial Guinea (en) Fassara
• President of Equatorial Guinea (en) Fassara Teodoro Obiang (en) Fassara
• Prime Minister of Equatorial Guinea (en) Fassara Francisco Pascual Obama Asue (en) Fassara (22 ga Yuni, 2016)
Ikonomi
Kuɗi Central African CFA franc (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .gq (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +240
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 115 (en) Fassara, 113 (en) Fassara da 114 (en) Fassara
Lambar ƙasa GQ
Taswirar Gini Ikwatoriya.
Tutar Gini Ikwatoriya.

Gini Ikwatoriya (lafazi: /gini iwwatoriya/) ko Ginen Ekweita ko Jamhuriyar Gini Ikwatoriya (da Ispaniyanci: República de Guinea Ecuatorial), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gini Ikwatoriya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 28,050. Gini Ikwatoriya tana da yawan jama'a 1,221,490, bisa ga jimillar 2016. Gini Ikwatoriya tana da iyaka da Kameru kuma da Gabon. Babban birnin Gini Ikwatoriya, Malabo ne.

Shugaban kasar Gini Ikwatoriya Teodoro Obiang Nguema Mbasogo (lafazi: /tehodoro obihaneg negema mebasogo/) ne ; firaminista Francisco Pascual Obama Asue (lafazi: /feransiseko fasekuhal obama asuhe/) ne.

Gini Ikwatoriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Ispaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe