Kamaru
yaren kasa | Turanci, faransanci | |
baban bire lojanti (yaro) |
Yaounde 1 420 000 (2001) | |
Birni mafi girma | Douala, | |
Tsarin kasa | Jamhuriya | |
shugaban kasa | Paul Biya | |
firiminista | Philémon Yang | |
samun yanci daga faransa | 01 Janairu 1960 | |
fadin kasa | 475 440 km² | |
yawan mutane wurin da mutane suke zaune |
17 795 000 (2005) 37 loj./km² | |
kudin kasa | Franko CFA | |
kudin da yake shiga kasa a shikara | 31,500,000,000$ | |
kudin da kowane mutum yake samu a shekara | 2,000$ | |
Bambancin lokaci | +1 (UTC) | |
ISO-3166 (Yanar gizo ) | .cm | |
lambar wayar ta kasa da kasa | +237 |
Kamaru wannan suna na Kameru (da Turanci Cameroon, da Faransanci Cameroun) ya samu ne daga sunan duwatsu masu tsarki , a shekara ta 1302 da hijira Kasar Jamus suka fara rainon kasar, kuma a shekara ta 1335 ta hijira sai kasar Biritaniya da faransa suka rabata gida biyu kowa ya raina rabi-rabi amma Kasar faransa tana daukan kashi uku ne na daga cikin kudin arzikin kasar a shekara ta 19 sai yankin da faransa ke iko dashi yahade da kameru a shekara ta 1922 sai sukaye zabe a duk fadin kasar a wannan lokacin Ahamad ahidajo yarike shukabancin kasar amma baijima ba sai ya sauka yabawa mataimakinsa
Kasa[gyara sashe | Gyara masomin]
fadin Kasar Kamaru zai kai 475,442 km tanada kimanin mutane daza sukai (10,691,000) a kidayar shekara ta 1988 . Douala itaci babban birnin Kasar tanada kimanin rabin miliyan na mutane da suke zaune a cikinta, Kamaru tanada yare biyu da take amfani dasu amatsayin yaren Kasar, sune; ( Faransanci a gabashin kasar da Turanci a yammacin kasar akawai wasu yaruka masu dinbin yawa. Kamuru ta Faransa da ta Biritaniya sun hade ne a shekara ta 1961 a wannan lokacine ta zama Tarayyar jamhuriyar Kamaru, amma a shekara ta 1984 sai suka samata sunan Jamhuriyar Kamaru. Jamhuriyar Kamaru tana tsakiyar afirka ne dai, kuma tana makwabtaka da kasashe kamar:-
1- daga yamma kasar Tarayyar Nijeriya
2- daga arewaci Jamhuriyar chadi
3- daga gabas Jamhuriyar Afirka ta tsakiya
4- daga kudanci Equatorial Guinea, Gabon , da Jamhuriyar Kongo
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Mulki[gyara sashe | Gyara masomin]
Arziki[gyara sashe | Gyara masomin]
Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]
Fannin tsaro[gyara sashe | Gyara masomin]
Kimiya[gyara sashe | Gyara masomin]
Al'adu[gyara sashe | Gyara masomin]
Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]
Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |