Zimbabwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jamhuriyar Zimbabwe
Flag of Zimbabwe.svg Coat of arms of Zimbabwe.svg
LocationZimbabwe.png
yaren kasa Turanci, Shonanci, Ndebeleyanci ta Arewa
baban birne Harare
shugaban kasa Emmerson Mnangagwa
fadin kasa 390,757 km2
yawan mutane kasar 16,150,362 (2016)
wurin zaman mutane 26 h./km2
samun inci kasa daga Zimbabwe

11 Nuwamba 1965
kudin kasa dollar na Tarayyar Amurka, rand na Afirka ta Kudu da dai sauransu
kudin da yake shiga kasa a shekara 17,105 miliyoni dollar na Tarayyar Amurka
kudin da kuwane mutun yake samu a shekara 1,149 dollar na Tarayyar Amurka
banbancin lukaci +2UTC
rane +2UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .ZW
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 263

Zimbabwe ko Jamhuriyar Zimbabwe (da Turanci: Republic of Zimbabwe), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Zimbabwe tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 390,757. Zimbabwe tana da yawan jama'a 16,150,362, bisa ga jimillar 2016. Zimbabwe tana da iyaka da Afirka ta Kudu, da Botswana, da Zambiya kuma da Mozambique. Babban birnin Zimbabwe, Harare ne. Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa (lafazi: /emeresone menanegagewa/) ne daga shekarar 2017.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Mulki[gyara sashe | Gyara masomin]

Arziki[gyara sashe | Gyara masomin]

Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Fannin tsaro[gyara sashe | Gyara masomin]

Kimiya da Fasaha[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifiri[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifirin Jirgin Sama[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifirin Jirgin Kasa[gyara sashe | Gyara masomin]

Al'adu[gyara sashe | Gyara masomin]

Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]

Yaruka[gyara sashe | Gyara masomin]

Abinci[gyara sashe | Gyara masomin]

Tufafi[gyara sashe | Gyara masomin]

Ilimi[gyara sashe | Gyara masomin]

Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]

Musulunci[gyara sashe | Gyara masomin]

Kiristanci[gyara sashe | Gyara masomin]

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Zimbabwe ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe