Jump to content

Ghana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kugin ganah
Tutar Ghana.
Tambarin Ghana
kasar Ghana
wani yanki a kasar Ghana
electral commission Ghana
Nana Akufo-Addo shugaba mai ci a ksar Ghana
bakin ruwa a Ghana

Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekara ta 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne. Ghana ta kasance kasa mai bunkasa ta fannin ilimi da tattalin arziki a gaba daya fadin Afirka.

Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.

Manuniyar Ghana
kasuwa a ghana

shekarar samun ƴancin kai.

[gyara sashe | gyara masomin]

Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.C, daga ƙasar Birtaniya.[1][2][3]

Kofar Black Star, Ghana

Yankunan Gwamnati

[gyara sashe | gyara masomin]

Waɗannan sune yankunan Gwamnatin ƙasar Ghana da biranen su:

Yankunan Ghana Area (km2) Babban Birnin Yanki
Yankin Ashanti 24,389 Kumasi style="text-align:center;" rowspan="10"
Yankin Brong-Ahafo 39,557 Sunyani
Yankin ta Tsakiya 9,826 Cape Coast
Yankin Gabashi 19,323 Koforidua
Yankin Greater Accra 3,245 Accra
Yankin Arewaci 70,384 Tamale
Yankin Upper East 8,842 Bolgatanga
Yankin Upper West 18,476 Wa
Yankin Volta 20,570 Ho
Yankin Yammaci 23,941 Sekondi-Takoradi
yankin ghana
  1. https://www.britannica.com/place/Ghana
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-06-04. Retrieved 2020-06-04.
  3. https://www.bbc.com/news/world-africa-13433790


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe