Afirka ta Tsakiya (ƙasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tutar Afirka ta Tsakiya.
Afirka ta Tsakiya (ƙasa)
Republique Centrafricaine
Ködörösêse tî Bêafrîka
Flag of the Central African Republic.svg Coat of arms of the Central African Republic.svg
Administration
Head of state Faustin-Archange Touadéra (en) Fassara
Capital Bangui
Official languages Faransanci da Sango (en) Fassara
Geography
CAF orthographic.svg da LocationCentralAfricanRepublic.svg
Area 622984 km²
Borders with Cadi, Sudan, Kameru, Jamhuriyar Kwango, Sudan ta Kudu, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango da Arab League (en) Fassara
Demography
Population 4,659,080 imezdaɣ. (2017)
Density 7.48 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara
Internet TLD .cf (en) Fassara
Calling code +236
Currency Central African CFA franc (en) Fassara

Afirka ta Tsakiya ko Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya (da Faransanci: Centrafrique ko République centrafricaine; da Sango: Ködörösêse tî Bêafrîka) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

Afirka ta Tsakiya tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 622'984. Afirka ta Tsakiya tana da yawan jama'a 5'166'510, bisa ga jimillar 2013. Afirka ta Tsakiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Cadi, Kameru, Jamhuriyar Kwango, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, Sudan kuma da Sudan ta Kudu. Babban birnin Afirka ta Tsakiya, shi ne Bangui.

Shugaban ƙasar Faustin-Archange Touadéra ne. Firaministan ƙasar Simplice Sarandji ne.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.