Côte d'Ivoire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Taswirar Côte d'Ivoire.

Côte d'Ivoire (lafazi: /kot'divwar/ ; da Hausanci: bakin tekun hauren giwa) ko Jamhuriyar Côte d'Ivoire (da Faransanci: République de Côte d'Ivoire), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Côte d'Ivoire tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 322,462. Côte d'Ivoire tana da yawan jama'a 26,578,367, bisa ga jimillar 2015. Côte d'Ivoire tana da iyaka da Liberiya, da Gine, da Mali, da Burkina Faso kuma da Ghana. Babban birnin Côte d'Ivoire, Yamoussoukro ne; babban birnin tattalin arziki Abidjan ne.

Shugaban kasar Côte d'Ivoire Alassane Ouattara (lafazi: /alhassan watarra/) ne ; firaminista Amadou Gon Coulibaly (lafazi: /amadon gon kulibali/) ne.

Côte d'Ivoire ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.


Kasashen Afirka
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cadi | Cape Verde | Côte d'Ivoire | Eritrea | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Lesotho | Libya | Laberiya | Madagaskar | Mali | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Senegal | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Swaziland | Tanzaniya | Togo | Tsakiyan Afirka | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe